Karatun kur’ani a kowace rana: Tartil Juzu’i na 7
IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun Tartil na Juzu'i na 7 na kur’ani mai girma, wanda wasu fitattun qari na Iran su hudu: Mahdi Qarasheikhlu, da Masoud Nouri, da Hossein Fardi, da Saeed Parvizi suka gabatar.