IQNA

Karatun kur'ani a kowace rana: Tartil Juzu’i na 10

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun Tarteel na Juzu’i 10 na kur’ani mai girma, wanda wasu fitattun qari na Iran su hudu: Ali Ghasemabadi, Mahdi Gholamnejad, Hossein Rostami, da Vahid Barati suka gabatar.