IQNA

Taron Buda Baki da ya Haɗa Dalibai daga ƙasashe 40

IQNA - An gudanar da taron buda baki na kasa da kasa karo na biyu, wanda jami’ar Ahlul Baiti ta kasa da kasa ta shirya.