IQNA

Karatun kur’ani a kowace rana: Tartil Juzu’I na 11

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun Tartil Juzu’i na 11 na kur’ani mai girma, wanda wasu fitattun qari na Iran su hudu: Mahdi Adeli, Ali Ghasemabadi, Mojtaba Parvizi, da Hossein Fardi suka gabatar.