IQNA

Karatun kur’ani a kowace: Tartil Juzu’i na 12

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun kur’ani mai girma Tartil Juzu’i na 12 wanda wasu fitattun qari na Iran su hudu: Hossein Rostami, Mahdi Adeli, Jafar Fardi, da Ali Ghasemabadi suka gabatar.