Karatun kur’ani a kowace: Tartil Juzu’i na 13
IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun kur'ani Tartil Juzu'i na 13 na kur’ani mai girma, wanda wasu fitattun qari na Iran su hudu: Mahdi Adeli, da Mohamad Javad Jaberi, da Mohammad Hassan Movahedi, da Ali Ghasemabadi suka gabatar.