IQNA

Karatun kur'ani a kowace rana: Tartil Juzu'i na 15

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun kur'ani na Tartil Juzu'i na15, wanda wasu fitattun qari na Iran su hudu suka gabatar: Ahmad Abolghasemi, Aliakbar Malekshahi, Mojtaba Parvizi, da Vahid Barati.