IQNA

Karatun kur'ani a kowace rana: Tartil Juzu'i na 17

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun kur'ani Tartil Juzu'i na 17, wanda wasu fitattun qari na Iran su hudu: Mahdi Qarasheikhlu, da Hamidreza Ahmadivafa, Mahdi Adeli, da Ali Kamran suka gabatar.