IQNA

Karatun kur'ani a kowace rana: Tartil Juzu'i na 20

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun kur'ani Tartil juzu'i na 20, wanda wasu fitattun qari na Iran su hudu: Hossein Rostami, Seyyed Mohammad Kermani, Vahid Barati, da Mohammad Javad Javari suka gabatar.