IQNA

Karatun kur'ani a kowace rana: Tartil Juzu'i na 22

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun kur'ani Tartil juzu'i na 22, wanda wasu fitattun qari na Iran su hudu: Ali Ghasemabadi, Mahdi Gholamnejad, Ali Kamran, da Mohammad Javad Javari suka gabatar.