IQNA

Karatun kur’ani a kowace rana: Tartil Juzu’i na 23

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun kur’ani ne Tartil Juzu’i na 23 wanda fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Iran Hamidreza Ahmadivafa ya gabatar.