Karatun kur'ani a kowace rana: Tartil Juzu'i na 25
IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun kur'ani Tartil Juzu'i na 25, wanda wasu fitattun qari na Iran su hudu suka gabatar: Mohammadreza Purzargari, Seyyed Hossein Mousavi Baladeh, Mojtaba Parvizi, da Habib Sedaqat.