IQNA

Karatun kur'ani a kowace rana: Tartil Juzu'i na 27

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun kur'ani Tartil Juzu'i na 27, wanda wasu fitattun qari na Iran suka gabatar: Masoud Nouri, Hamidreza Ahmadivafa, Seyyed Mohammad Kermani, da Vahid Barati.