IQNA

Karatun kur’ani a kowace rana: Tartil Juzu’i na 28

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun kur’ani Tartil Juzu’i na 28, wanda wasu fitattun qari na Iran su hudu: Mohammadreza Purzargari, Seyyed Hossein Mousavi Baladeh, Habib Sedaqat, da Vahid Barati suka gabatar.