Karatun kur'ani a kowace rana: Tartil Juzu'i na 30
IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun Tartil Juzu'i na 30, wanda wasu fitattun makaranta na Iran su hudu: Masoud Nouri, Seyyed Hossein Mousavi Baladeh, Mohammadreza Purzargari, Mahdi Gholamnejad suka gabatar.