IQNA

Hubbaren Imam Ridha (AS) a daren da ake tunawa da haihuwarsa

IQNA – Dubban daruruwan masu ziyara ne suka gudanar da taro a hubbaren Imam Ridha (AS) da ke birnin Mashhad a ranar 8 ga watan Mayu, 2025, domin tunawa da zagayowar ranar haihuwarsa.