IQNA

Abdulaziz Ali Faraj ya karanta daga suratul Maryam

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun aya ta 12 a cikin suratul Maryam daga bakin qari dan kasar Masar Abdulaziz Ali Faraj.