IQNA

Minshawi ya karanta daga Suratul Qaf

IQNA – Abin da ke tafe shi ne karatun ayoyi na 31-34 na suratul Qaf daga bakin qari dan kasar Masar Muhammad Siddiq Minshawi.