IQNA

Karatu daga Suratul Tahrim tare da Shahat Muhammad Anwar

IQNA – Abin da ke tafe shine karatun aya ta 6 a cikin suratul Tahrim daga bakin qari dan kasar Masar Shahat Muhammad Anwar.