IQNA

Karatun "Hadi Muhadamin"

IQNA - Lalle ne wadanda kuke bauta wa, baicin Allah, ba su mallakar arziki a kanku, saboda haka ku nemi arziki daga Allah, kuma ku bauta Masa. Wani bangare na aya ta 17 daga Surat Ankabut