IQNA

Muryar wahayi

Shiriya ta hanyar imani

IQNA - Lalle ne waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, Ubangijinsu zai shiryar da su da imaninsu, koramu suna gudana a karkashinsu a cikin gidajen aljanna masu ni’ima. Aya ta 9, Suratu yunus