IQNA

Shi ya isar masa

IQNA - Kuma wanda ya dõgara ga Allah, to shi ne Ma'ishinsa. Lalle ne Allah Yanã cika nufinSa. Kuma Allah Yã sanya ma'auni ga kõwane abu. Suratu Talaq Aya ta 3