IQNA

An gudanar da Sallar ruwan sama a fadin kasar Saudiyya

23:09 - November 13, 2025
Lambar Labari: 3494190
IQNA - Biyo bayan wani fari da ba a taba ganin irinsa ba a yankin Gabas ta tsakiya, masallata a dukkan yankunan kasar Saudiyya sun gudanar da Sallar Istiqamah a safiyar yau.
captcha