Martani mai ban sha'awa na kocin Faransa game da kiran sallah a taron manema labarai
IQNA - Herve Renard, babban kocin tawagar 'yan wasan kasar Saudiyya, ya dakatar da taron manema labarai, ya kuma yi shiru na 'yan mintoci kadan a lokacin da aka buga kiran salla.