IQNA

22:59 - January 14, 2026
Lambar Labari: 3494490

An Bude Wurin Ajiyar Kayan Fasahar Musulunci A Pakistan

IQNA- An bude wurin ajiyar kayan fasahar musu;lunci a yankin Punjab da ke cikin gudumar Rawalpindia kasar Pakistan.

An Bude Wurin Ajiyar Kayan Fasahar Musulunci A Pakistan

Ofishin kula da harkokin al'adu na jamriyar musulunci a kasar Pakistan ya bayyana cewa,a jiya An bude wurin ajiyar kayan fasahar musu;lunci a yankin Punjab da ke cikin gudumar Rawalpindia  kasar tare da halartar shugaban ofishin dawasu jami'ai.

Rahoton ya kara dacewa, a yayin kaddamar da baje kolin a wannan wuri na nuna kayan fasahar musulunci an nuna wasu daga cikin abubuwa na fasaha na zaman da da kuma na yanzu.

Daga cikin abubuwan da aka nuna har da fasahar rubutu na muslunci da kuma wasu zane-zaneda suke da alakla da tarihin muslunci.

 

 

4328447

 

 

captcha