An Gudanar da Bikin Mala'iku a Ahvaz na Iran
IQNA – An gudanar da bikin Takleef (wanda ke nuna farkon farillar addini ga daidaikun mutane), mai taken "Bikin Mala'iku", ga 'yan mata 1,000 a Ahzvaz, kudu maso yammacin Iran, a ranar 14 ga Fabrairu, 2026.