Baje kolin Alƙur'ani Mai Tsarki na Duniya na 33 a Tehran: Rana ta 4
IQNA – Ana ci gaba da gudanar da baje kolin Alƙur'ani Mai Tsarki na Duniya na 33 a birnin Tehran a masallacin Imam Khomeini (RA) Mosalla (zauren addu'a) kuma zai ci gaba har zuwa 6 ga Maris da taken "Iran a ƙarƙashin Kariyar Alƙur'ani".