IQNA

Daruruwan 'Yan Mata Sun Yi tarukan buda baki a Hubbaren Imam Ridha (AS) da ke Mashhad

IQNA – An gudanar da wani taron buda baki na Ramadan mai taken "Bikin Mala'iku", a hubbaren Imam Ridha (AS) da ke Mashhad, arewa maso gabashin Iran, a ranar 24 ga Fabrairu, 2026, tare da halartar daruruwan 'yan mata wadanda ke azumi a karon farko a wannan watan Ramadan.