Jiragen yakin Isra'ila da na Amurka sun kai hari a Medane Ighelab a Tehran
IQNA - Jiragen yakin Amurka da na Isra'ila sun kai hare-hare a kan wasu gidajen mutane a bangarori daban-daban a unguwar Medane Inghelab a tsakiyar birnin Tehran, lamarin da ya jawo asarori na kaddarorin jama'a.