
Ba tare da ya yi Allah wadai da harin Amurka da Isra'ila a kan Iran ba, Paparoma ya bukaci da aka kawo karshen yaki nan take.
Haka nan kuma jagoran mabiyar darikar ta Katolika ba tare da ya ambaci Amurka ba, ya bayyana cewa ya ga hotunan kabruka na kanan yara da aka kashe a wanann yaki, wanda hakan ke nuni da mummunan halin da ake ciki da abubuwa masu tayar da hankali dangane da wanann yaki.
4341049