IQNA

Yariman Saudiyya Da Shugaban UAE Sun Bukaci Da A Dakatar Da Yaki Nan Take

23:41 - March 16, 2026
Lambar Labari: 3494750
IQNA - Yariman Saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman da shugaban Hadaddiyar Daular Larabawa Muhammad Bin Zaid sun bukaci da aka dakatar da yakin da ya barke a yankin.

Tashar Sky News ta bayar da rahoton cewa, ariman Saudiyya mai jiran gado Muhammad Bin Salman da shugaban Hadaddiyar Daular Larabawa Muhammad Bin Zaid sun bukaci da aka dakatar da yakin da ya barke a yankin. wanda hakan ya gudana ne ta hanyar tatatunawa ta wayar tarho da suka yi.

Wata majiya ta ce Muhammad Bin Salman tun da farko ya amince da shirin Donald Trump na kai wa Iran harin soji, amma a asirce ya bukaci sauran kasashen larabawan yankin tekun Farisa da su guji duk wani abu da zai sanya Iran da kawayenta na yankin su mayar da mummunan martani a kansu.

 

 

4341118

captcha