IQNA

23:32 - March 20, 2026
Lambar Labari: 3494763

Ayatollah Sistani Ya Sanar Da Ranar Asabar A Matsayin Ranar Idin Karamar Salla

IQNA - Babban malamin addini a kasar Iraki Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya sanar da ranar gobe Asabar a matsayin ranar Idin karamar salla.

Ayatollah Sistani Ya Sanar Da Ranar Asabar A Matsayin Ranar Idin Karamar Salla

Kamfanin dillancin labaran Iraq ya bayar da rahoton cewa, ofishin Babban malamin addini a kasar Ayatollah Sayyid Ali Sistani ya sanar da ranar gobe Asabar 21 ga watan Maris a matsayin ranar Idin karamar salla.

 

 

4341938

captcha