IQNA

Janazar Shahid Sayyid Isma'il Khatib A Hubbaren Imam Ridha (AS)

IQNA - An gudanar da janazar ministan leken asiri na kasar Iran Shahid Sayyid Isma'il Khatib da matarsa da suka yi shahada a harin Amurka da Isra'ila.