IQNA

Karatun dan kasar Morocco aya ta 18 a cikin Surat Fath

IQNA - Karatun Omar Barre dan kasar Morocco daga Surat Fath domin jaddada mubaya'a ga jagoran juyin juya halin musuluci.