IQNA

Karatun Majid Ananpoor aya ta 18 a cikin Surat Fath

IQNA - Karatun Majid Ananpoor daga Surat Fath domin jaddada mubaya'a ga jagoran juyin juya halin musuluci.