IQNA - An gudanar da wani zama a kasar Malayzia domin yin nazari a kan wani littafi da aka fitar da ke bayyana mahangar jagora Shahid a kan batutuwa da dama.
Bangaren yada labarai na ofishin kula da harkokin al'adu na Iran Malayzia ya bayyana cewa, n gudanar da wani zama a kasar domin yin nazari a kan wani littafi da aka fitar da ke bayyana mahangar jagora Shahid a kan batutuwa da dama.