Karatun Kur'ani tare da Sayyid Jawad Hussaini a cikin surat Ahzab
IQNA - Karatun kur'ani mai tsarki daga aya ta 38 zuwa 48 a cikin Surat Ahzab tare da Sayyid Jawad Hussaini a hubbaren Imami na takwas na ahlul bait (AS) a birnin Mashhad, wanda iqna take daukar nauyi.