iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Abdullahi Hassan Abd al-Qawi, kakakin ma'aikatar aukaf ta Masar ya sanar da gudanar da gasar kur'ani ta kasa da kasa karo na 29 a wannan kasa daga tsakiyar watan Fabrairun wannan shekara.
Lambar Labari: 3488476    Ranar Watsawa : 2023/01/09