iqna

IQNA

IQNA - Aya ta 5 a cikin suratu Qasas tana cewa a sanya mabukata su zama shugabanni da magada a bayan kasa, wanda a bisa hadisai sun zo daga Attatin Annabi (SAW) kuma Annabi Isa (A.S) ya yi koyi da shi.
Lambar Labari: 3490711    Ranar Watsawa : 2024/02/26

Da yawa daga cikin jami'an cibiyoyin kur'ani da kuma fitattun mahardata na kasashen Iraki da Labanon, ta hanyar aike da sakon taya murna na bikin cika shekaru 20 da kafa kamfanin dillancin labaran IQNA, sun nuna farin cikinsu da irin nasarorin da wannan kafar yada labarai ta musamman ta samu a duniya.
Lambar Labari: 3490131    Ranar Watsawa : 2023/11/11

Ayatullah Mohagheg Damad, yayin da yake tafsirin ayoyi daga Suratul Shuara, ya bayyana yadda Annabi Ibrahim (AS) ya gabatar da Allah kawai ga mushrikai.
Lambar Labari: 3489114    Ranar Watsawa : 2023/05/09

Fitattun Mutane A Cikin Kur’ani (26)
Ta hanyar nazarin tarihin annabawa, za mu iya zuwa ga sifofin musamman na kowannensu; Misali, Annabi Haruna ya kasance haziki ne kuma yana da tasiri a baki, ta yadda Musa don yada addinin Allah ya roki Allah da ya fara aiki da Haruna don yada bautar Allah.
Lambar Labari: 3488487    Ranar Watsawa : 2023/01/11