iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayar da amsa ga wasikar bukatar da shugaban babban kwamitin kungiyar ta I’itikafi ya mika wa wadanda za su halarci taron ibada na wannan shekara, wanda mujallar Khat Hizbullah ta buga.
Lambar Labari: 3488607    Ranar Watsawa : 2023/02/05