iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya da hukumar lafiya ta duniya da kuma hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Majalisar Dinkin Duniya, yayin da suke nuna matukar damuwarsu kan halin da girgizar kasar ta shafa a kasar Syria ke ciki, sun jaddada bukatar gaggauta kai dauki ga wadanda girgizar kasar ta shafa.
Lambar Labari: 3488644    Ranar Watsawa : 2023/02/11