ruguje

IQNA

Gaza (IQNA) Bidiyon kiran sallar da aka yi kan rugujewar wani masallaci a Gaza ya samu karbuwa daga masu amfani da yanar gizo.
Lambar Labari: 3490241   Ranar Watsawa : 2023/12/02

Tehran (IQNA) Kiristocin Antakiya sun yi imanin cewa cocin wannan birni da aka lalata a girgizar ƙasa na baya-bayan nan, ita ce coci mafi tsufa a duniya. Suna fatan samun damar maido da wannan ginin tare da taimakon kasashen duniya.
Lambar Labari: 3488681   Ranar Watsawa : 2023/02/18