iqna

IQNA

Majibinta lamari a cikin kur'ani
IQNA - A wani bangare na aya ta uku a cikin suratul Ma’idah, mun karanta cewa “a yau” kafirai sun yanke kauna daga addinin Musulunci kuma Allah ya cika wannan addini a gare ku. Abin tambaya shi ne me ya faru a wannan ranar da Allah ya yarda da musulunci kadai ne a matsayin addini ga bayi nsa.
Lambar Labari: 3491439    Ranar Watsawa : 2024/07/01

IQNA - Sanin mutum game da kulawar Allah da mala'iku masu tarin yawa da kuma rubuta sahihin rubuce-rubuce na nufinsa da maganganunsa da halayensa na iya haifar da samuwar kasala da kunya a cikin mutum da kuma karfafa kamun kai.
Lambar Labari: 3490570    Ranar Watsawa : 2024/01/31

Amsterdam (IQNA) matakin na Holland ya yi da abin da ya gabata ya zo ne yayin da wasu a Turai ke kokawa da hakikanin tarihin mulkin mallaka da na bayi ; Wannan uzuri da ake kyautata zaton zai sanya matsin lamba kan iyalan sarakunan kasashen Turai da suka yi bautar kasa da su yi hakan.
Lambar Labari: 3489411    Ranar Watsawa : 2023/07/03

Misalin suturtawar Allah ga mutane
Hojjat-ul-Islam wal-Muslimeen Javad Mohaddisi, farfesa na makarantar hauza, ya tattauna wasu sassa na wadannan kyawawan addu'o'i a zaman bayanin sallar Shabaniyah.
Lambar Labari: 3488815    Ranar Watsawa : 2023/03/15

Surorin kur’ani  (62)
A cikin kissoshin annabawa daban-daban, akwai kungiyoyi da suke daukar kansu a matsayin abokai kuma magoya bayan annabawa, amma ba ruwansu da umarnin Allah da nasihar annabawa. A cikin Alkur’ani mai girma, ana kiran irin wadannan mutane azzalumai kuma ana kwatanta su da dabbobi masu daukar nauyi.
Lambar Labari: 3488696    Ranar Watsawa : 2023/02/21