Tehran (IQNA) Kasancewar wani dan sama jannatin kasar Masar a tashar sararin samaniyar kasa da kasa, wanda zai dauki tsawon watanni shida masu zuwa, ya sanya aka tattauna kan yadda ake azumi da addu'a ga wannan dan sama jannatin musulmi.
Lambar Labari: 3488749 Ranar Watsawa : 2023/03/04