IQNA - An gudanar da buki na farko na kasa da kasa mai suna "Rahmatun Lil-'Alameen" a birnin Karbala na maulidin manzon Allah (S.A.W).
Lambar Labari: 3493845 Ranar Watsawa : 2025/09/09
Me Kur’ani Ke cewa (46)
Wasu mutane suna samun gaisuwar Allah ta musamman; Tabbas a cewar masu tafsiri, ni'imar Allah ba magana ba ce, domin maganar Allah aiki ne da hasken da mutum yake ji a ciki.
Lambar Labari: 3488770 Ranar Watsawa : 2023/03/07