iqna

IQNA

Marayu na daga cikin mutanen da Alkur’ani ya ambace su kuma aka yi umurni da su da yawa. Don haka ba abin mamaki ba ne cewa daya daga cikin addu’o’in watan Allah na musamman ita ce rokon Allah Ya ba mu babban rabo na kyautata wa marayu.
Lambar Labari: 3488886    Ranar Watsawa : 2023/03/29