Kamar yadda ayoyin kur’ani suka nuna, daren lailatul kadari shi ne dare mafi falala a wajen Allah, wanda aka rubuta dubunnan lada da nasihohi. Wannan dare yana da siffofi da ayyuka na musamman wadanda suke da kima da matsayi a tsakanin musulmi.
Lambar Labari: 3488947 Ranar Watsawa : 2023/04/09