IQNA - Wani Fasto daga Ostiraliya ya sanar da cewa bayan karanta kur’ani mai tsarki ya gane cewa wannan littafi sakon Allah ne kuma Musulunci shi ne addini na gaskiya, kuma nan take ya musulunta.
Lambar Labari: 3490447 Ranar Watsawa : 2024/01/09
Tehran (IQNA) A cikin wani sakon bidiyo, Stephen Sizer, mai wa’azin addinin Kirista na Ingila, ya gayyaci mutane da su halarci muzaharar ranar Qudus a Biritaniya.
Lambar Labari: 3488971 Ranar Watsawa : 2023/04/13