iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar raya Ilimi, Kimiyya da Al'adu ta Musulunci (ISECO) ta zabi kasar Maroko, wacce ke daya daga cikin muhimman biranen yawon bude ido a Maghreb (Marocco), a matsayin hedkwatar al'adun kasashen musulmi a shekarar 2024.
Lambar Labari: 3489106    Ranar Watsawa : 2023/05/08