Diaby

IQNA

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin fitattun 'yan wasan kwallon kafa a kasar Birtaniya da ke wasa a kungiyar kwalo ta Arsenal ya karanta kur'ani mai tsarki a bababn masallacin jum'a a na birnin London a kasar.
Lambar Labari: 1411393    Ranar Watsawa : 2014/05/26